Gwamnatin Jihar Edo ta yi Allah-wadai da kisan wasu matafiya ‘yan Arewa da aka yi a garin Uromi, da ke ƙaramar hukumar Esan ta Gabas, a ranar Alhamis.
Gwamna Monday Okpebholo ya ce za a binciki lamarin domin gano masu laifi da kuma hukunta su.
Bidiyon da ya karaɗe shafukan sada…
Gwamnatin Edo Za Ta Binciki Kisan Matafiya ‘Yan Arewa A Jihar …C0NTINUE READING HERE >>>>