Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da tura wata tawaga ta musamman zuwa jihar Edo domin tattaunawa da hukumomin da abin ya shafa tare da tabbatar da adalci ga mafarauta matafiya wadanda gungun ‘yan sakai suka kashe a ranar Alhamis a yankin Uromi na jihar.
A cikin wata…
Gwamnatin Kano Ta Aika Tawaga Zuwa Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>