JUST IN: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Litinin Da Talata A Matsayin Hutu

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Litinin, 31 ga watan Maris, da Talata, 1 ga watan Afrilu, a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan sallah ƙarama.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Laraba.

Ya taya…

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Litinin Da Talata A Matsayin Hutu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment