JUST IN: Hadimin Gwamnan Kano, Abdullahi Tanka, Ya Rasu

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da rasuwar babban mataimaki na musamman ga gwamnan Kano, kan harkokin rediyo, Abdullahi Tanka Galadanchi.

Sanarwar da daraktan yaɗa labarai na fadar gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar ta bayyana cewa Galadanchi, ya rasu ne a yau Laraba a…

Hadimin Gwamnan Kano, Abdullahi Tanka, Ya Rasu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment