JUST IN: Hajiya Safara’u, Mahaifiyar Gwamna Raɗɗa Ta Rasu

Hajiya Safara’u Umaru Barebari, mahaifiyar gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Raɗɗa  ta rasu.

 

Ta rasu tana da shekaru 93 a duniya.

Hajiya Safare, mace ce mai daraja kuma jigo a gidan Umaru Radda, ta rasu ta bar ‘ya’yanta da suka hada da Gwamna Radda, Alhaji Kabir Umar…

Hajiya Safara’u, Mahaifiyar Gwamna Raɗɗa Ta Rasu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment