JUST IN: Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutane 2 A Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutum biyu a wani hatsarin mota da ya auku a kan titin zuwa Filin Jirgin Saman Malam Aminu Kano, kusa da sinimar Eldorado.

Hatsarin ya faru ne da misalin ƙarfe 8:15 na safe a ranar 26 ga watan Maris,…

Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutane 2 A Kano – FRSC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment