JUST IN: Hausawa da Fulani Sun Gwabza Fada a Zamfara, an Yi Jina Jina

Rikici ya barke tsakanin Fulani makiyaya da al’ummar Hausawa a Makarantar Firamare ta Dan Sokoto Model a Bungudu, Jihar Zamfara Rahotanni sun nuna cewa wani matashi mai shekaru 17, Abbas Sani, ya rasa ransa a rikicin bayan an tsinci gawarsa cikin jiniJami’an tsaro sun kaddamar da…

Hausawa da Fulani Sun Gwabza Fada a Zamfara, an Yi Jina Jina …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment