Kano – Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kano ta bukaci Shamakin Kano, Alhaji Wada Isyaku, da ya bayyana a gabanta domin amsa tambayoyi.
Ƴan sanda sun gayyaci basaraken ne kan zargin da ake masa na karya umarnin ƴan sanda na hana gudanar da Hawan Sallah a fadin jihar Kano.
Wannan mataki…
Hawan Sallah da Aka Yi Ya Bar Baya da Ƙura, Yan Sanda Sun Taso Basarake a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>