JUST IN: Hawan Sallah: Sheikh Ibrahim Khalil Ya Ya Magantu kan Matakin Aminu Ado a Kano

Sheikh Ibrahim Khalil ya yaba wa Aminu Ado Bayero kan janye shirinsa na hawan Sallah, yana mai cewa zaman lafiya ya fi komai muhimmanci Ya ce matakin Sarkin Kano na 15 ya dace da maslahar tsaro kuma ya nuna cancantarsa a shugabanciSheikh Khalil ya bukaci shugabanni su fifita zaman…

Hawan Sallah: Sheikh Ibrahim Khalil Ya Ya Magantu kan Matakin Aminu Ado a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment