Gwamnatin Jihar Jigawa ta kaddamar da shirin gina Rijiyar burtsatsai a yankin Lallashi na Karamar Hukumar Maigatari.
Ta yi hakan ne, domin karfafa guiwar ayyukan aikin noman rani a karamar hukumar, duba da irin yanayin da Hamada da karamar hukumar ke da shi.
Shirin, wanda za a yi…
Hikimar Gwamnatin Jihar Jigawa Na Kaddamar Da Shirin Gina Rijiyoyin Burtsatsan Noman Rani …C0NTINUE READING HERE >>>>