Wasu masu kaɗa ƙuri’a daga yankin mazabar Kogi ta tsakiya sun miƙa takardar ƙorafi ga hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) domin fara tsarin tsige Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga majalisar dattawa.
Takardar korafin na ɗauke da sa hannun jagoran masu buƙatar kiranyen, Salihu Habib,…
INEC Ta Karɓi Takardun Yi Wa Sanata Natasha Akpoti Kiranye …C0NTINUE READING HERE >>>>