A Jamhuriyar Nijar, an ƙaddamar da sabon tsarin riƙon ƙwarya na shekaru biyar ƙarƙashin jagorancin Janar Abdourahman Tiani a yau Laraba.
A yayin bikin, an ɗaukaka muƙamin Tiani daga Burgediya Janar zuwa Janar mai taurari biyar, sannan aka ayyana shi a matsayin Shugaban Jamhuriyar…
Janar Tiani Ya Fara Sabon Mulkin Shekaru Biyar A Nijar …C0NTINUE READING HERE >>>>