JUST IN: Janar Tsiga Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Bayan Shafe Kwanaki 56 A Hannun ‘Yan Bindiga 

Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya) ya shaki iskar ‘yanci bayan ya shafe kwanaki 56 a hannun ‘yan bindiga.

 

In ba a manta ba, mun rahoto cewa, ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon Darakta Janar na Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) a mahaifarsa da ke karamar Hukumar…

Janar Tsiga Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Bayan Shafe Kwanaki 56 A Hannun ‘Yan Bindiga  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment