Kaduna – Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da nadin Mai Martaba Sarkin Kauru, Alhaji Ya’u Shehu Usman, a matsayin Amirul Hajj na bana 2025.
Hakan na nufin sarkin Kauru zai jagoranci maniyyatar jihar Kaduna a aikin hajjin ɓana na shekarar 2025 da ake shirye-shiryen yi.
Kaduna: Sarki Ya Samu Shirgegen Muƙamin Gwamnati, Gwamna Uba Sani Ya Taya Shi Murna …C0NTINUE READING HERE >>>>