JUST IN: Kalaman Obi kan Kisan Ƴan Arewa Ya Bar Baya da Kura, an Bukaci Ya Bar Ɓoye Ɓoye

Jama’a da dama sun caccaki Peter Obi kan furucinsa game da kisan gilla a Edo inda suka ce yana rage muhimmancin matsalolin da ke shafar ArewaA wata sanarwa, Bashir Ahmad ya ce abin takaici ne yadda Obi ke nuna bangaranci kan abin da ya shafi Arewa, maimakon yin adalciMasu suka sun ce…

Kalaman Obi kan Kisan Ƴan Arewa Ya Bar Baya da Kura, an Bukaci Ya Bar Ɓoye Ɓoye …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment