JUST IN: Kamfanonin Kasashen Waje Na Da Imani Kan Ingancin Kasuwar Kasar Sin 

Shugabannin manyan kamfanonin duniya da wakilan kungiyoyin ‘yan kasuwa, sun bayyana kasar Sin a matsayin “cibiyar zuba jari da raya masana’antu” tare da bayyana aniyarsu ta fadada zuba jari da hadin gwiwa da kasar Sin.

Manyan ‘yan kasuwar sun bayyana haka ne a jiya Juma’a…

Kamfanonin Kasashen Waje Na Da Imani Kan Ingancin Kasuwar Kasar Sin  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment