JUST IN: Kantoman Ribas Ya Dakatar Da Dukkanin Masu Riƙe Da Muƙaman Siyasa

Gwamnatin Jihar Ribas ta dakatar da duk masu riƙe da Muƙaman siyasa a faɗin jihar daga aiki nan take.

Wannan mataki na cikin wata sanarwa da Kantoman Ribad, Manjo Janar Ibok-Ete Ibas (mai ritaya), ya fitar a daren ranar Laraba.

Sanarwar ta bayyana cewa an ɗauki matakin ne bisa ga…

Kantoman Ribas Ya Dakatar Da Dukkanin Masu Riƙe Da Muƙaman Siyasa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment