Kantoman Jihar Ribas, Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas (mai ritaya), ya naɗa Farfesa Ibibia Lucky Worika a matsayin sabon Sakataren Gwamnatin Jihar.
Wannan naɗin ya biyo bayan murabus ɗin Shugaban Ma’aikatan Jiha, Dakta George Nwaeke.
Ba a bayyana dalilin murabus ɗinsa ba, amma…
Kantoman Ribas Ya Naɗa Farfesa A Matsayin Sakataren Gwamnati …C0NTINUE READING HERE >>>>