Sau da dama zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ambaci kafa “Zamanin zinari” a Amurka, tun bayan da ya sake darewa ragamar mulkin kasar, har ma ya ce shugaban kasar na 25 William Mckinley ya samar da manyan sauye-sauye ga Amurka bisa matakan haraji da ya dauka. To amma…
Kara Kakabawa Saura Haraji—Matakin Farfado Da Masana’antun Amurka Ko Girbar Abin Da Take Shukawa? …C0NTINUE READING HERE >>>>