JUST IN: Karshen Wahala: Janar Tsiga Ya Sami Ƴanci bayan Watanni 2 a Hannun Ƴan Bindiga

Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya) ya kubuta bayan shafe kwanaki 56 a hannun masu garkuwa da mutane a jihar KatsinaLegit.ng ta rahoto cewa an sace Tsiga tare da wasu a ranar 5 ga Fabrairu, 2025, kuma an ci gaba da tsare shi duk da an biya kuɗin fansarsaWasu rahotanni sun ce an…

Karshen Wahala: Janar Tsiga Ya Sami Ƴanci bayan Watanni 2 a Hannun Ƴan Bindiga …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment