JUST IN: Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Farmaki Bayin Allah cikin Azumi, an Samu Asarar Rayuka

Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai harin ta’addanci a wani ƙauyen jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yamma na NajeriyaƳan bindigan sun kai harin ne a ƙauyen Tudu cikin ƙaramar hukumar Kankara a ranar Talata, 25 ga watan Maris 2025A yayin harin, ƴan bindigan sun hallaka…

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Farmaki Bayin Allah cikin Azumi, an Samu Asarar Rayuka …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment