JUST IN: Kungiyar Izalah Ta Yi Magana kan Kisan Ƴan Arewa a Edo, Ta Fadi Hanyar Dakile Lamarin

Kungiyar Izalah a Najeriya ta nuna bakin cikinta kan kisan matafiya a jihar Edo, tana mai kira ga hukumomi da su binciki lamarin tare da hukunta masu laifiLamarin ya faru ne a garin Uromi, inda wasu bata gari suka kashe matafiya ‘yan Arewacin Najeriya da ke kan hanyarsu ta komawa gida…

Kungiyar Izalah Ta Yi Magana kan Kisan Ƴan Arewa a Edo, Ta Fadi Hanyar Dakile Lamarin …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment