Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Ƙasa (NCDC), ta ce mutum 14 sun rasu sakamakon kamuwa da cutar kwalara a cikin makonni biyar da suka gabata.
A cewar rahoton da hukumar ta fitar ranar Talata, ana zargin aƙalla mutum 886 sun kamu da cutar tsakanin 27 ga watan Janairu zuwa 2 ga…
Kwalara Ta Kashe Mutum 14, Ana Zargin 886 Sun Kamu A Nijeriya – NCDC …C0NTINUE READING HERE >>>>