Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa fasinjoji 16 daga Arewacin Nijeriya a Jihar Edo.
Lamarin, wanda ya faru a ranar 27 ga watan Maris, 2025, a garin Udune Efandion na Uromi, ya tayar da…
Kwankwaso Ya Yi Allah-wadai Da Kisan ‘Yan Arewa A Edo, Ya Buƙaci A Yi Adalci …C0NTINUE READING HERE >>>>