Majalisar Wakilai ta amince da karatu na biyu na kudirori hudu da ke neman kirkirar sababbin jihohi a NajeriyaBugu da kari, an amince da wasu karin kudirori 38 da ke neman sauya kundin tsarin mulki na shekarar 1999Sababbin jihohin da ake nema su kasance su ne Oke-Ogun, Ijebu, Ife-Ijesa,…
Maganar Kirkirar Sababbin Jihohi Ta Dawo, Kudirin Ya Tsallake Karatu na 2 a Majalisa …C0NTINUE READING HERE >>>>