Kwararru sun bayyana fannin aikin noma na kasar nan, a matsayin wanda zai bayar da wata karin dama ga masu zuba hannun jari a 2025. Daya daga cikin kwararrun, Samuel Organde ya jaddda muhimmancin cewa, fannin bai kamata ya ci gaba da kasancewa, a matsayin na gargajiya ba.
Ya sanar da…
Manyan Amfanin Gona Biyar Da Ya Kyautu Manoma Su Zuba Hannun Jari A 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>