Shugaban Masallatan harami, Sheikh Abdulrahman Sudais, ya shawarci musulmai da ci gaba da dabbaka kyawawan ɗabi’u a duk rayuwarsu kamar yadda suka yi a watan Ramadan.
Sudais ya yi wannan kiran ne a yayin nasihar da ya fitar ta bankwana da Azumin Ramadan na shekarar…
Mu Yi Riƙo Da Kyawawan Ɗabi’u Har Bayan Ramadan …C0NTINUE READING HERE >>>>