Wani iftila’i ya afku a ranar Sallah a Jihar Gombe inda mutane biyu suka rasu sakamakon yamutsin da ya ɓarke a tsakiyar filin sallar idi. Abin ya faru ne da karfe 10:45 na safe bayan an gama Sallar Eid da Limamin Gombe ya jagoranta, kuma gwamnan jihar Inuwa Yahaya da Sarkin Gombe…
Mutane Biyu Sun Mutu, 20 Sun Jikkata A Yamutsin Filin Idi A Gombe …C0NTINUE READING HERE >>>>