JUST IN: Mutane Miliyan 9 Na Iya Kamuwa Da Cutar HIV Saboda Rashin Tallafi

Shugabar Hukumar Yaƙi da Cutar AIDS ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNAIDS), Winnie Byanyima, ta yi gargaɗi cewa kusan mutum miliyan tara za su kamu da cutar HIV nan da shekaru huɗu masu zuwa, sakamakon dakatar da tallafin da Amurka ke bayarwa a fannin kiwon lafiya.

Da ta ke jawabi a…

Mutane Miliyan 9 Na Iya Kamuwa Da Cutar HIV Saboda Rashin Tallafi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment