Ministan tsaro, Alhaji Badaru Abubakar, ya bayyana sabon shirin da Najeriya ke yi wajen inganta tsaro a sassa daban-daban na ƙasarYa bayyana cewa an shirya horas da dakarun 2,400 kan dabarun yaƙi na musamman domin tunkarar matsalar tsaro a bangarori da damaAlhaji Badaru ya ce jami’an…
Najeriya Ta Ɗauko Hayar Jami’ai daga Ketare don Koyar da Sojoji Dabaru, Za a Cafko Turji …C0NTINUE READING HERE >>>>