Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta zargi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da yi mata maganganu masu muniAkpoti ta yi zargin cewa an dakatar da ita daga majalisa ne don a hana ta fadin gaskiya game da cin zarafin da ake mata Sai dai Majalisar dattawan Najeriya ta musanta…
Natasha Ta Zargi Akpabio da Taba Mata Jiki, da Mata Kalaman Batsa …C0NTINUE READING HERE >>>>