Shugaban Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa NPA, Dakta Abubakar Dantsoho, ya kara jaddada aniyar Hukumar domin kara daga ‘yancin mata da ke aiki a Hukumar da kuma kaucewa nunawa masu dukkan wani na’ui na wariyar jinsi.
Dantsoho ya bayyana haka ne a yayin bikin ranar mata…
NPA Ta Mayar Da Hankali Wajen Kare ‘Yancin Mata –Dantsoho …C0NTINUE READING HERE >>>>