Gwamna AbdulRazaq ya nuna alhini kan rasuwar Sheikh Muhammad Jamaalu Deen Yahyah Murtadoh Agodi, wanda ya rasu safiyar Asabar, 29 ga Maris, 2025Marigayi Sheikh Jamaalu Deen na cikin zuriyar malamin addini Sheikh Yahyah Agodi, kuma ya shugabanci Markaz Taaleemil-arobiyyah wal Islamiyyah,…
Rai Baƙon Duniya: Musulunci Ya Yi Rashi bayan Sanar da Rasuwar Malami a Watan Azumi …C0NTINUE READING HERE >>>>