A Kano, jama’a na amfani da gishirin ORS don rage gajiya da samun kuzari yayin azumi, saboda tsananin zafin rana da ya kai mizanin 40°CMasu sayar da magunguna sun tabbatar da karancin ORS saboda yawan sayensa da ake yi, yayin da direbobi suka kauracewa Fearless suka koma ORSLikitoci…
Ramadan 2025: Ana Tafka Tsananin Zafin Rana a Kano, Masu Azumi Sun Koma Shan ORS …C0NTINUE READING HERE >>>>