JUST IN: Ribas: Tambuwal Ya Tona Yadda aka Yi Watsi da Doka a Majalisa don Biyan Buƙatar Tinubu

Tsohon Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya soki matakin shugaba Bola Tinubu na sa dokar ta ɓaci a Ribas Ya ce ba a bi tanadin kundin tsarin mulki ba, domin ba a samu amincewar kason ‘yan majalisa da zai ba da damar tabbatar da dokar Sanatan ya kara da bayyana yadda…

Ribas: Tambuwal Ya Tona Yadda aka Yi Watsi da Doka a Majalisa don Biyan Buƙatar Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment