JUST IN: Rikicin Ribas: An Ƙara Samun Bayanai kan Dalilin Shugaba Tinubu na Dakatar da Gwamna

FCT Abuja – Mai magana da yawun jam’iyyar APC, Felix Morka, ya zargi dakataccen gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubata da yi wa doka hawa kawara a mulkinsa.

Morka ya bayyana cewa Gwamna Siminalayi Fubara ya mulki jihar ba bisa doka ba kafin Shugaban Kasa Bola Tinubu ya tsoma baki a…

Rikicin Ribas: An Ƙara Samun Bayanai kan Dalilin Shugaba Tinubu na Dakatar da Gwamna …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment