Mahukuntan birnin Addis Ababa a fadar mulkin kasar Habasha, sun samar da motoci kirar Bas masu aiki da lantarki guda 100, domin sufurin fasinjoji a sassan birnin, a wani mataki na bunkasa amfani da ababen hawa masu aiki da lantarki a kasar dake gabashin Afirka.
Kafar watsa labarai ta…
Sabbin Motocin Bas 100 Masu Aiki Da Lantarki Sun Fara Jigilar Fasinjoji A Birnin Addis Ababa …C0NTINUE READING HERE >>>>