JUST IN: Sarautar Kano: Bayan Rangadin Aminu Ado, Sanusi II Ya Shiga Gari Ziyarce Ziyarce

Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Khalifa Dr Muhammad Sanusi II, ya kai ziyarar jaje ga ‘yan kasuwa da gobara ta shafa a kasuwar Dakata Haka zalika mai martaba Sanusi II ya halarci karatun Hadisi na Sheikh Abdullahi Uwais Limanci a masallacin Limanci, KokiYa kuma ziyarci gidan gajiyayyu…

Sarautar Kano: Bayan Rangadin Aminu Ado, Sanusi II Ya Shiga Gari Ziyarce Ziyarce …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment