JUST IN: Sheikh Lawal Triuph ya sa baki a rikicin masarautar Kano, ya tura saƙo ga Aminu Ado

Kano – Malamin addinin musulunci, Sheikh Lawan Abubaƙar Triumph ya sa baki kan rikicin da ke faruwa a masarautar Kano game da shirin hawan sallah.

Babban malamin ya bayyana cewa ya samu labarin ɓangaren Muhammadu Sanusi II da ɓangaren Aminu Ado Bayero sun shirya yin hawan sallaha idi…

Sheikh Lawal Triuph ya sa baki a rikicin masarautar Kano, ya tura saƙo ga Aminu Ado …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment