FCT Abuja – Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa wasu mafarauta da ke kan hanyar zuwa Kano a jihar Edo.
An tattaro cewa an kashe mafarautan ƴan Arewa a lokacin da wasu ‘yan sintiri suka tsare su a garin Uromi, karamar hukumar Esan ta Arewa…
Shugaba Tinubu Ya Yi Magana kan Kisan ‘Wulakanci’ da Aka Yi Wa Ƴan Arewa a Jihar Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>