JUST IN: Shugaba Xi Ya Jajantawa Shugaban Myanmar Game Da Girgizar Kasar Da Ta Auku

Yau Asabar, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya mika sakon jaje ga shugaban Myanmar Min Aung Hlaing, game da mummunar girgizar kasa da ta aukawa kasar a jiya Juma’a.

Cikin sakon, shugaba Xi ya ce ya kadu da ya ji labarin mummunan ibtila’in da ya jikkata mutane da dama da haifar da…

Shugaba Xi Ya Jajantawa Shugaban Myanmar Game Da Girgizar Kasar Da Ta Auku …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment