Sule Lamido ya ce fushi da jin haushi ba zai taimaka wa ‘yan adawa su kayar da Bola Tinubu ba a siyasaYa bukaci dukkan tsofaffin shugabannin PDP da suka bar jam’iyyar su dawo su hada kai don ceton NajeriyaLamido ya ce PDP kadai ke da cikakken karfi da dama na karbe mulki idan ‘ya’yanta…
Sule Lamido ya fadi hanya 1 da jam’iyyun adawa za su ba Tinubu wahala a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>