JUST IN: “Sun Haƙura?” An Saki Bidiyon Sarki Sanusi II bayan Aminu Ya Janye Hawan Sallah a Kano

Rikicin hawan sallah a Kano ya zo ƙarshe da sarki na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da janye shirinsa saboda masalahar zaman lafiyaJim kaɗan bayan haka ne aka saki wani bidiyo da Muhammadu Sanusi II ke tambayar shin ‘sun haƙura?’ cikin zolaya da barkwanciManyan malamai irinsu…

“Sun Haƙura?” An Saki Bidiyon Sarki Sanusi II bayan Aminu Ya Janye Hawan Sallah a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment