An samu tashin gobara bayan wata tankar mai ɗauke da man fetur ta tashi a wani gidan mai da ke jihar Neja Lamarin ya auku ne garin Kontagora lokacin da ke sauke man fetur daga cikin tankar a yammacin ranar Lahadi, 23 ga watan Maris 2025Majiyoyi sun bayyana cewa ba a samu asarar rayuka…
Tankar Mai Ta Sake Fashewa a Neja, Hukumomi Sun Dauki Mataki …C0NTINUE READING HERE >>>>