JUST IN: Tinubu na cikin Aso Rock: Malamai Sun Rufe Makarantun Abuja, An Fara Yajin Aiki

Malaman firamare a Abuja sun sake tsunduma yajin aiki karo na hudu cikin watanni hudu, lamarin da ya hana ɗalibai zana jarabawaMalaman sun ce shugabannin ƙananan hukumomi shida sun gaza biyan sabon albashi na N70,000, duk da alkawarin da suka ɗaukaSun bukaci a cika musu hakkinsu…

Tinubu na cikin Aso Rock: Malamai Sun Rufe Makarantun Abuja, An Fara Yajin Aiki …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment