A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana karɓar baƙuncin shugaban ƙasar Ghana, John Dramani Mahama a fadar shugaban kasa dake Abuja, yayin da shugabannin biyu ke ganawa domin ƙarfafa hulɗar diflomasiyya.
Shugaba Mahama ya isa fadar shugaban kasa ne da misalin karfe 2:30 na…
Tinubu Ya Karɓi Baƙuncin Shugaban Ghana Mahama A Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>>