JUST IN: Tinubu Ya Kori Mele Kyari, Ya Naɗa Ojulari A Matsayin Shugaban NNPC

Shugaba Bola Tinubu, ya sauke Mele Kyari daga muƙaminsa na Shugaban Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC), tare da rushe kwamitin gudanarwarsa, daga ranar 2 ga watan Afrilu, 2025. 

Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasa ne ya sanar da hakan, inda ya ce an ɗauki matakin ne…

Tinubu Ya Kori Mele Kyari, Ya Naɗa Ojulari A Matsayin Shugaban NNPC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment