Jam’iyyar hamayya ta NNPP ta zargi Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da wuce makaɗi da rawa kan dokar ta-ɓaci a RibasMai magana da yawun NNPP na ƙasa, Ladipo Johnson, ya ce rikicin siyasar Jihar Ribas bai kai matakin da za a ayyana dokar ta-ɓaci baA tattaunawarsa da Legit, Shugaban…
“Tinubu Ya Saba da Tsarin Jari Hujja,” NNPP Ta Haramta Dokar Ta Ɓacin Ribas …C0NTINUE READING HERE >>>>