JUST IN: Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Galadiman Kano, Abbas Sanusi

Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano kuma babban mai nada sarki a masarautar Kano.

 

Ya rasu yana da shekara 92 bayan doguwar jinya. Ya bar ‘ya’ya da jikoki da dama.

Daga cikin ‘ya’yansa akwai Alhaji Abdullahi Abbas,…

Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Galadiman Kano, Abbas Sanusi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment