JUST IN: Trump Na Son Yin Wa’adi Na Uku Na Shugabancin Amurka

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ba da wasa yake yi ba kan yiwuwar sake tsayawa takara a karo na uku, duk da cewa kundin tsarin mulkin ƙasar ya hana hakan.

Kundin mulkin ƙasar ya ƙayyade wa’adin shugabanci zuwa sau biyu kacal, sai dai wasu magoya bayan Trump na ganin akwai…

Trump Na Son Yin Wa’adi Na Uku Na Shugabancin Amurka …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment